kasance kwararre wajen fitarda poster, banner da dai sauransu!
Course ne na gari da kwararre ze zauna ya tsara! ba irin course din nan bane gama-gari da ke koyarda gama-garin design, masu abu da abunne zasu koyar da wannan su koyama ka kware
Muhammad Garba Wudul
Graphic Designer with 8 Years
Graphic designer ne daya shafe sama da shekara 5 yana harkokin design da suka hada da logo, banner, posters, invitation card, flyer, plamplet, letter heading da dai sauransu, kuma yai aiki da sanannun kungiyoyi.
Kamfanunuwa da Kunyiyoyin Da Yai Aiki Dasu 👇
Kudi: ₦50,000 ₦30,000